Bayani kan maƙalaMarubuci, Michael RaceMarubuci, Peter Hoskins da Marubuci, Lucy HookerAn wallafa Mintuna 57 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 5 Jensen Huang, wanda aka saba ganinsa sanye da baƙar jaket ɗin fata a tarukan zuba hannun jari, ya kasance mutum mai farin jini da tasiri. Shugabannin Amurka da China na neman kusantarsa, masu zuba jari na girmama shi, yayin da ake