An wallafa Sa'a 1 da ta wuce Lokacin karatu: Minti 2 Ƙungiyar da ke nazarin bayanan siyasa da tattalin arziki na cikin gida da na ƙasashen duniya, StatiSense, ta fitar da sunayen sanatocin Najeriya da ba su gabatar da ko da ƙuduri ko ɗaya a Majalisar Dattawa ba tun bayan hawansu kan mulki. Ƙungiyar ta wallafa sunayen manyan 'yan majalisar, maza da mata, waɗanda kawo