Ahmedabad
Appearance
| Suna saboda | Ahmed Shah I (en) | |||
|---|---|---|---|---|
| Wuri | ||||
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƙasa | Indiya | |||
| Jihar Indiya | Gujarat | |||
| District of India (en) | Ahmedabad district (en) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 7,645,000 (2016) | |||
| • Yawan mutane | 16,470.44 mazaunan/km² | |||
| Demonym (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na | Central Gujarat (en) | |||
| Yawan fili | 464.165 km² | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Sabarmati (en) | |||
| Altitude (en) | 53 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 26 ga Faburairu, 1411 | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| • Gwamna | Gautam Shah (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 3800XX | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 079 | |||
| Wasu abun | ||||
| Yanar gizo | ahmedabadcity.gov.in | |||
Ahmedabad ko Amdavad birni ne, da ke a jihar Gujarat, a ƙasar Indiya. Shi ne tsohon babban birnin jihar Gujarat. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,633,927. An gina birnin Ahmedabad a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Tashar jirgin kasa ta Sabarmati, Ahemdabad
- Vijali Ghar, Ahmedabad
- Massallacin Sidi Sayed Jaali, Ahmedabad
- Auto World Vintage Car Museum, Ahmedabad, Gujarat, Indiya
- Faɗuwar rana a birnin Ahmedabad
- Ahemdabad BRTS
- Kogi, Ahmedabad
- Tsohon sassan birnin Ahmedabad
- Gadar Elli, Ahemdabad
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ever recorded Maximum and minimum temperatures up to 2010" (PDF). India Meteorological Department. Archived from the original (PDF) on 16 March 2014. Retrieved 16 May 2014.